Skip to main content

Real Madrid ta soke kwantaragin Eden Hazard!!! .

kungiyoyin da suka wuce zagayen daf da na kusa da na karshe.

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta wuce zagayen daf da na kusa da na karshe.

Kungiyoyin guda 8 Takwas waɗanda,
Suka wuce zagayen daf da na kusa da na karshe sun haɗa da:

Real Madrid
Inter Milan
Man City
Napoli
Benfica
Bayern Munich
Ac Milan
Chelsea 
gasar serie A tana da jagorancin club 3 wanda sun haɗa da: 
Inter Milan
Ac Milan
Napoli.

Premier tana da jagorancin club 2 wanda sun haɗa da:
Man City
Chelsea.

Sai laliga da take da club 1
Real Madrid.

Primeira liga ma ta ƙasar Portugal tana da jagorancin club 1, Benfica.

Sai Bundesliga, Bayern Munich.

Serie A 🇮🇹- 3
Epl 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿- 2
La Liga 🇪🇸-1
Primeira Liga 🇵🇹-1
Bundesliga 🇩🇪-1

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Real Madrid ta soke kwantaragin Eden Hazard!!! .

Real Madrid ta soke kwantaragin Eden Hazard!!!  A safiyar yau ne (asabar) Real Madrid ta gana da dan wasan sama (wato Eden Hazard) game da makomar dan wasan inda daga ƙashe dai aka cimma yarjejeniyar shoke kwantaragin dan wasan. Real Madrid da Eden Hazard sun yi tattaunawar ne a ranar asabar, inda suka samu matsaya da ɗan wasan akan soke masa kwantaragin . Eden Hazard ya zo Real Madrid ne tun shekarar 2019, bayan tashin tsohon ɗan wasan Real Madrid ɗin wato Cristiano Ronaldo, a yayin da Real Madrid ɗin ta siyi Hazard da nufin ya maye mata gurbin Cristiano Ronaldo. Saidai haƙan tasu bata cimma ruwa ba, Yayin ɗan wasan baiyi wani abin azo a gani ba zuwan sa club ɗin, a inda ya zura kwallo 7 kacal, a wasanni 76, sannan ya taimaka aka zura kwallo 12 (assist). Yanzu haka club ɗin na duba yiwuwar daukar wani ɗan wasan domin ya maye gurbin sa. Nura Ishaq Bashir ✍️

Real Madrid tana son siyar da Vinicious Jr domin ta siyo Kylian Mbappe.

Real Madrid tana son ɗaukar ɗan wasan gaba na qungiyar PSG, Wato (Kylian Mbappe) Ɗan wasan ƙwallon ƙafan ɗan kungiyar PSG ya yana so ya koma real Madrid da buga wasa, amma wasu Daga cikin masana harkar kwallon kafa suna ganin indai ɗan wasan gaba na qungiyar Real Madrid ya ci gaba da kokari (Tauraruwar sa ta ci gaba da haskawa) to ba makawa Kylian Mbappe ba zai zo Kungiyar Real Madrid ɗin ba Duk da cewa Ita ƙungiyar ƙwallon ƙafan da yake mafarkin yaga ya bugawa kwallo tun yarintar sa. A gefe guda kuma ɗan wasan gaba na qungiyar ta Real Madrid, bashi da niyyar barin kulub ɗin ganin yadda Tauraruwar sa take haskawa.

Alvaro Rodriguez score his first goal for Real Madrid first team.🤔

Alvaro Rodriguez score his first goal for Real Madrid (first team) After his first assist last week,  Alvaro Rodriguez score goal to make it 1:1 at Santiago during Madrid Derby. Which it's his first goal and first assist the he provides last week. All the same he is 18 years old. What a future for real Madrid!?😁